Matashinda ya kirkiri adaidaita Sahi a kano


 Ni faisal sunusi mika'il (faisalart) ina rokon maigirma gwannan jahar kano Dr abdullahi umar ganduje daya Cika alkawarin dayai min Na naira million biyar.


A Lokacin da gwamnatin jahar kano tayi kirana gidan gwamnati don nunawa maigirma gwannan jahar kano Dr abdullahi umar ganduje irin fasahar da Allah ya bani wadda cikin ikon Allah nakera babur mai kafa uku wanda ake kira adaidaita sahu wanda ninayi design dinsa kuma nakerashi da hannuna 


maigirma gwanna da mataimakin gwamna da sauran commissioners suka duba mashin din sosai suka yaba kuma sukai alfahari gwanna da mataimakin sa Dr.nasuru yusuf gawuna suka shiga nakewaya dasu a mashin din


Bayan haka sai maigirma gwannan jahar kano Dr abdullahi umar ganduje yamin alkawarin gwamnatin jahar kano zata bani kyautar naira million biyar don bunkasa fasahata ta kere kere a ranar 8 ga watan February 2023 


Yau kimanin wajen wata hudu kenan kudin basuzo gareni ba, ina rokon maigirma gwannan jahar kano Dr abdullahi umar ganduje daya Cika alkawarin dayai min

Post a Comment

Previous Post Next Post