Mai Girma Gwamnan Jihar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje OFR, ya kai ziyarar ta'aziyyar rasuwar mahaifin Babban mataimaki na musamman ga gwamnan kuma Shugaban Bola Ahmed Tinubu Singers And Awareness Group BATSAG Hon. Jamilu Jadda Garko.
Gwamna Ganduje yayi addu'a akan Allah ya jikansa yasa Aljannah makomarsa.
Aminu Dahiru
SSA Photography
2nd May, 2023
Tags:
Labarai
