Breaking News 🔥🔥 🔥
Yanzu Yanzu Hukumar INEC Ta Jihar Kano Tace, Za'a Canza Zaɓen Ƴan Majalissu A Ranar 15/4/2023 A Ƙananan Hukumomi 16 Dake Jihar Kano.
Haka Zalika Hukumar INEC Ɗin Tace Da Yuwuwar Za'a Iya Canza Zaɓen Gwamna A Waɗannan Ƙananan Hukumomin Guda 16 Duk A Ranar 15/4/2023 Sakamakon Rana 1 Akayi Zaɓen Gwamna Dana Ƴan Majalissu A Ranar 18/3/2023
To Amma Dai Hukumar INEC Ɗin Kawo Yanzu Bata Gama Yanke Hukuncin Yin INCONCLUSIVE Na Zaɓen Gwamnanba A Waɗannan Ƙananan Hukumomin Guda 16 To Amma Dai Hukumar INEC Ɗin Tace Kafin Ranar 15/4/2023 Zata Faɗi Matsayarta Akan Inconclusive Na Zaɓen Gwamnan.
Details Soon...............
✍️INEC NIGERIA, KANO STATE
Tags:
Siyasa

