Muna mutukar Son Kano Kuma Muna da Hujjojin da zamu karbi Nasararmu a Kotu 😂😅
- Kashim Shettima.
Zamu kwato nasararmu a kotu Domin akwai kuskure a zaben Kano Kuma kotu zatayimana adalci Domin mune mukai nasara aka bawa Wani daban Dan haka nasara tamuce
Tags:
Siyasa
