Kadan daga ayyukan gwamna Abdullahi Umar ganduje

 


A Tarihin Kano Gwamna Ganduje Ne Ya Taba Yin Tituna 46, Gadojin Sama 5 Na Kasa 4 Tituna 36  A Cikin Kwaryar Birnin Kano Kadai


Wadannan aiyuka sun hada da:


1-Aikin Titin (Maladan Kul-kul).


2-Aikin Titin (Ashton Road).


3-Aikin Titin (Civic Center).


4-Aikin Titin (Abbatoir).


5-Aikin Titin (Bompai).


6-Aikin Titin ('Yan Tsaki Road).


7-Aikin Titin (Bello Road).


8-Aikin Titin (Nasarawa)


9-Aikin Gadar Sama (Flyover) Alhaji Aminu Dantata Wace ke kan Hanyar (Murtala Muhammad Way).


10-Aikin gyaran titin Ahmadu Bello Way akan kudi N1.2Billion ga kamfanin Triacta wanda sun yi nisa wajen fara aikin, ana sa ran nan ba da dadewa ba za a kammala aikin.


11-Ginin Gadar Kasuwar Kwari wace ake yi a kan kudi N6.6Billion. Za ta taso daga Masallacin Jumaah na Kofar Mata ta wuce Kasuwar Kantin Kwari sannan ta dire a kan titin Ibrahim Taiwo Road.


12-Aikin Titin Rumfar Shehu Cake Rijiya Zaki, Karamar Hukumar Ungogo.


13-Aiki Gyara(Underpass) Prince Audu Abubakar da ke Gadan Kaya.


14-Aikin Kammala wasu tituna masu tsawon kilomita  5 a sassa daban-daban a kananan hukumomin Kano 44.


15-Aikin Titin (Post Office).


16-Aikin titin cikin garin Kwankwaso (Kwankwaso Township Road).


17-Sabunta Titin State Road.


18-Sabunta roundabout  da suke Jihar Kano.


19-Kamalla aikin Gada mai hawa 2 Gada Dangi Gyadin-Gyadin Road.


20-Cigaba da aiki Titun Kwarin Akuya da ya ke Fagge L.G wanda aiki zai lamushe N404,210,186,00.


21-Aiki Titin marigayi Shaik Ja'afar Mahmud Adam da ke Unguwa Uku, watau (Shaik Ja'afar Eastern Bypass).


22-Aiki Titin tsohon shugaban ƙasar Nigeriya, Chief Olusegun Obasanjo, watau (Obasanjo Road).


23-Titin ƙasa na Barikin Bakabu da ke kan titin zuwa Katsina.


24-Ganduje shi ne ya kyautata tare da inganta titin ƙasa (Underpass) na tunawa da Janar Babangida, wanda ke Kabuga kusa da titin Gwarzo.


25- Ganduje, shi ne ya samar da Titin Ɗan Agundi da ke kan hanyar zuwa Fadar Sarki. 

...... Da sauransu

FSA Hausa News.blogspot.com

Post a Comment

Previous Post Next Post