MUSHA DARIYA


 MUSHA DARIYA 🤣🤣 Wani Malami Ne  Yana Koyar Da Hausa Languagr , Sai Yashiga Aji 5 Yana Koya Musu Jimla, 

Sai Yace Wa Xai Tashi Yafadi Kishiyar Kalma ? 


Sai Umar Yatashi Yace Nine 

Malam * Yace Rana 

Umar * Yace Dare 

Malam * Yace Sanyi 

Umar * Yace Xafi 

Malam * Yace Kuka 

Umar * Yace Dariya 

Malam * Yace Umar Ashe Kanada Kokari 

Umar Yace Malam Ashe Bakada Kokari * 

Malam Yace Ya Isa Haka Umar *

Umar  Yace Be Isa Hakaba 

Malam *  Yace Xanci Ubanka 

Umar * Yace Xanci Uwarka 

Malam *  Yace Bakaji Ina Magana ba 

Umar * Yace Inaji Kana  Magana 

Malam * Yace Yau Senaci Ubanka 

Umar * Yace Gobe Senaci Uwarka Malam ..🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣  WAISHIN IDAN KAINE MALAM YAXAKAYIWA UMAR ?????? 😛😛😛🤣🤣

Post a Comment

Previous Post Next Post