Hallitar dake rayuwa a gashi gashin idon Dan adam

 

An gano Wata Halittan Da Take Rayuwa a Cikin Gashin Idon Kowani Mutum  


Daga Adam Lawal Katsina 


"Wannan Halitta ita ake kira da suna MITE, wacce take Rayuwa a cikin gashin Idon kowa ne Mutum, tana fitowa da daddare lokacin bacci tayi tafiya akan Fuskar Mutum Maza da Mata. 


"Ance Macen nayin Kwai 20 zuwa 24 a cikin kowane gashin Ido. Aikin wannan Mite din shi ne cin Mataccen Fatar Fuska domin a sake sabunta ta a kowace Rana. Wato tana yi ma dukkan ɗan Adam kwalliya ta Asali a kowace Rana yayin da kake Bacci.


"Wannan kaɗan ne daga cikin Ni'imomin Ubangiji.


ANOOR Tv

@kowa

Post a Comment

Previous Post Next Post