Elon musk Mai kudi na data a duniya


SHIN KASAN WAYE (ELON MUSK)

Elon musk shine mutuminda yafi kowa kudi a duniya ma ana shine Mai kudi Daya an haifi Elon musk a Pretoria south Africa 🌍 asalin sunan shine Elon ravee musk an haifi Elon musk. june-28th_1971.yanada shekara 51 a duniya Kuma shine top reaher na Daya a duniya. Kadan daga wasu kadarorinsa,

1.space x 

2.starlink 

3.tesla motor 

4.tesla mobile phone

5.doge coin. Dasauransu .

SHIN kana son zama kamar Elon musk kasance da five star Hausa media 

Domin labarai 

fivestarhausamedia.blogspot.com


Thank you bye




Post a Comment

Previous Post Next Post