Tunubu ya cika shekara 71

 



Zababban shugaban kasa mai jiran gado alhaji asuwaju bola Ahmad tunubu  yacika shekara 71 ayau asabar 1st April 2023 gwamnan Kano Dr Abdullahi Umar ganduje ya yayi Taron addu a ta musamman Domin yiwa shugaban kasar addu ar fatan shugabanci nagari da Kuma sauke nauyin da Allah ya Dora masa akarshe gwamnan ya Taya engr Abba Kabir Yusuf murnar samun nasara  


Mène ra'ayinku 

Post a Comment

Previous Post Next Post