Hallitun da Suka zo Nigeria daga Wata duniyar


 KARATU DA ILIMI GAME DA  HALUTTUN DA SUKAZO NIGERIA DAGA DUNIYAR WATA ALIEN'S


Game da batun hallittun wasu duniyar ALIENS da jirginsu UAP/ UFO 

Bisa ga labarin da suke ta yawo a kafafen sada zumunta na Facebook da wassu jaridu gameda zuwan Aliens duniya harda Africa 


Jirgin Aliens turawa suna kiran sa da suna UFO (UNIDENTIFIED FLYING OBJECT) wato abinda ke yawo a sama wanda ba'asan ko menene ba. 


Suna shigowa wannan duniyar da jirgin su mai tsananin gudun gaske, wanda jirgin yana iya gudun kilo meter 1200 acikin second guda wanda mu yan adam a technology din damuke dashi, bamuda jirgin da zai iya cin musu a gudu.


Suna zuwa ne daga wata unguwar taurari da ake Kira Erra, jinsin da sukafi yawan sauka a duniya a wannan zamanin sune jinsin Gray Aliens.


Aliens dama can suna zuwa musamman wasu sassan America da Asia da pyramid din Giza na Egypt da Kuma wasu Yan Qalilan wurare a Africa ciki harda Nigeria wani Kauye a Jihar bauchi da Jihar cross rivers.


Suna da tsananin fasahar technology da ilimi akan yanayin da duniya zata iya fadawa ko anan gaba, babbar hanyarsu ta sufuri shine jirginsu da ake Kira UFO wadda aka Qera da fasaha Mai tsananin sarkakiya Yana da design na faranti ko nace da'ira, yana da tsananin gudu kamar haske


Nayi karatu sosai yau akan abubuwan da suka shafi wadannan halittu na karanta labarai da suka faru da kuma review na masana a gaskiya sanin cewa Allah mai iko ne mai iya aikata komai bani da wata tantama na yarda cewa ba mu kadai bane yan wannan duniyar muke rayuwa acikin dubunnan duniyoyin da ubangiji ya halitta....

ALLAH SHINE MAFI SANI

Fsahausanews.blogspot.com

Post a Comment

Previous Post Next Post