Innanillahi wa inna ilaihi Raji un


 

Innalillahi innalillahi 


Kwana biyu bataci abinciba kuma a haka takeyin azumi 😭 tanada yara 2

Wannan matan sunanta fatima Mohammed  Tana zaune a sabon Gari Gashua kusada maina Bakwai 7 kafin kaje low_cost 


Fatima tana famada ciwon daji ( breast cancer ) fatima mujinta yarasu tanada yara biyu Wallahi yau damuka samu labari damukaje harmun zubar da hawaye duk da batada lafiya bata damuba ita tinanin ta yaranta susamu abunci innalillahi 😭


Innalillahi Dan soyayyar ka da Annabi Muhammad katura zuwa group 10

Kuma kabada Sadaka abunda yasamu a hada ataimaka Rayuwar fatima ALLAH katai yasan halin da take ciki yanzu babu abunda take bukata kamar taimakon mu Yan,uwa musulmi dek Wanda Yataimaki wani shima ALLAH zai taimaka meshi kada mubari har,azumi Yawuce suna cikin wannan mummar halin ga rashin lafiya ga rashin kude hakan yasa aka nema taimako domin suma sucigaba da rayuwa cikin farin ciki, yanzu idan kun taimaka mata zamujara mata makaucinta dan alfarman wannan wata mai albarka watan Ramadan ku taimaka mata da abun sadaka 😭😭😭😭


1237580365

Access bank

Ibrahim Mohammed 

Harun 


IDAN KAJI DADIN ZUWAN ANNBIN RAHAMA S A W DUNIYA KARKAWUCE KATAIMAKA KATURA ZUWA GROUP 10 🙏

Post a Comment

Previous Post Next Post