Sabon Zababben Gwamnan jihar Kano Engr Abba Kabir Yusif ya kuduri anniyar aiwatar da Rusau a wuraren da aka Gina ba Bisa ka'ida ba , A Takardar da ya fitar jiya ta Bakin Sakataren yada labaransa ya gargadi Al'umar jihar Kanon da su dakata da Yin Gini a filayen da suka saya a wurin Gwamnati
Menene Ra'ayinku ?
Tags:
Siyasa

